Na Farin Cikin Gayyatar Ki /Ku Zuwa Wajen. Rabi’atu Salisu ( Ummi Royal ).
WANDA ZA’AYI KAMAR HAKA: K A M U Rana : Laraba 26/ Janairu 2022 Lokaci : 4:00 Na Yamma Wuri : Duplex.
Y I N I Rana : Alhamis 27/ Janairu 2022 Lokaci : 4:00 Na Yamma Wuri : Gidansu Amarya.
D A R E N A M A R Y A ( LADY’S NIGHT) Rana : Alhamis 28/ Janairu 2022 Lokaci : 4:00 Na Yamma Wuri : Katoge Kanti Kazaure.